Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ta’addancin Boko Haram bai da tushe na addini ko kabila kuma da isasshen ilimi, yawancin yan Najeriya sun san gaskiya a yanzu.
Sanata Ahmed Babba Kaita, Sanata mai wakiltar Katsina ta Arewa, shiyyar shugaba Muhammadu Buhari, ya sanar da sauya shekarsa zuwa jam'iyyar PDP a hukumance.
Wasu ‘yan bindiga sun bindige sabon zababben Kansilan gudunmar Gozaki da ke karamar hukumar Kafur na jihar Katsina a karkashin jam’iyyar APC, Alhaji Nasiru.
Kungiyar masu fafutukar kafa Biafra ta fitar da sunayen tawagar jami’an tsaron Ebubeagu da ake zargin suna da hannu a kashe-kashen mutane a kudu maso gabas.
Wasu yan bindiga sun hallaka wani malamin makarantar sakandare mai suna Tukur Kurma a yankin Danzaurfe da ke a jihar Zamfara a ranar Talata, 19 ga watan Afrilu.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki na iya rasa madafun iko a kan kujerar shugaban kasa yayin da wasu jam’iyyun siyasa 16 suka hade da ADP.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin gwamnonin jihohi 36 na kasar nan da hafsoshin tsaro don buda baki a fadar shugaban kasa, Abuja, a ranar Talata.
Yan ta’adda sun kashe uku daga cikin mutane 26 da aka sace daga kauyen Ungwan Bulus sannan sun yi barazanar kashe sauran da suka rage idan ba a biya fansa ba.
A ranar 2 ga watan Agusta, 2019, ne wasu mutane da har yau ba a san su wanene ba, suka dauke wannan matashi da ake kira Dadiyata, har zuwa yau babu labarinsa.
Aisha Musa
Samu kari