Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Balarabe, ta hakura da takararta, ta nuna goyon bayanta ga dan takarar gwamna da Gwamna Nasir El-Rufai ke goyon baya.
Babban jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya saka baki domin magance rikicin siyasa tsakanin Abdulmumin Jibrin da manyan masu ruwa da tsaki a mazabarsa.
Makonni biyu da sace su, har yanzu yan bindiga basu sako mai taimakon talakawa, Injiniya Ramatu Abarshi da diyarta da direbanta da suka sace a jihar Kaduna ba.
Kungiyar AON ta ce dakatarwar za ta fara aiki ne daga ranar Litinin mai zuwa, saboda karin farashin man jiragen sama da aka yi a kan Naira 700 kan kowace lita.
Manyan jaruman masana'artar shirya fina-finan Hausa sun goyi bayan hukuncin kungiyar MOPPAN na kauracewa taron karrama yan fim na 'Zuma' da ke gudana a Abuja.
Gabannin zaben 2023, mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya nemi goyon bayan sarakunan gargajiya a jihar Cross River a kokarinsa na son zama shugaban kasa.
Shahararren mawakin nan na Kannywood, Naziru Ahmad Sarkin Waka ya yi bikin karamar sallah tare da iyalinsa. An gano shi tare da yaransa mata 2 da namiji daya.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa wa’adin da aka kayyade don gudanar da zaben fidda gwani na nan daram a kan Juma’a, 3 ga watan Yuni.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta baiwa maniyyata zuwa hajji wa’adin kwanaki bakwai domin su kammala biyan kudinsu. Ta kuma ce tsoffi ba za su ba.
Aisha Musa
Samu kari