Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sun yi kira ga ministan da ya riki doka sannan ya saita hadimansa da kuma dakatar da dokar rufe wuraren shakatawa da karfe 7:00 na yamma a babbar birnin kasar.
Yan a mutun Peter Obi sun nemi a gaggauta kawo karshen duk wasu tattaunawa da ke gudana na yunkurin kulla kawance tsakanin jam’iyyun Labour Party (LP) da NNPP.
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC a jihar Adamawa, sun sha alwashin yin aiki ba ji ba gani don ganin dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku bai kai labari ba.
Kwamandan Operation Hadin Kai da ke yaki da ta’addanci a arewa maso gabas, Manjo Janar Christopher Musa, ya ce yan Boko Haram fiye da 60,000 ne suka mika wuya.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki babban mai ba gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta shawara kan harkokin tsaro, Olorogun Samuel Oghotomo, amma ya sha da kyar.
Takaddamar da ke kewaye da batan takardar karatun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, ta zo karshe.
Tsohon shugaban hafsan sojin kasa, Tukur Buratai, ya ce bai da alaka da kayayyakin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta kwace kwanan nan a Abuja.
Dakarun Operation Safe Haven sun dakile yi nasarar dakile wani hari da yan bindiga suka kai garin Gajin Bashar da ke karamar hukumar Wase ta jihar Plateau.
Wata kungiyar masu ruwa da tsaki a Arewa maso gabas ta bukaci jam’iyyar APC da ta dauki wanda zai dare kujerar mataimakin shugaban kasa daga arewa ta tsakiya.
Aisha Musa
Samu kari