Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rundunar sojojin sama tare da taimakon rundunar hadin gwiwa ta MNJTF ta kashe wasu mayakan ISWAP masu yawan gaske a karamar hukumar Marte da ke jihar Borno.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki garin Angwan Baraya da ke masarautar Pyem, karamar hukumar Mangu ta jihar Plateau inda suke ta harbi kan mai uwa da wahabi.
Kwararrun likitoci sun bayyana cewa direbobin da ke tafiya mai nisa wadanda yayan marainansu kan dauki zafi na cikin hadarin kamuwa da matsalar karancin maniyi.
Babban faston nan na cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG), Enoch Adeboye, ya ce bai taba umurtan kowa da ya siya bindiga da sunan zai kare kansa ba.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya ziyarci jiharsa ta Ribas inda ya yi kira ga magoya bayansa da su yi watsi da korafinsu sannan su zabi APC a 2023.
Gabanin zaben shugaban kasa na 2023, an yi ta samun badakalar batan takardun karatu a tsakanin ‘yan takarar shugaban kasa na APC, PDP da kuma sauran jam’iyyu.
Beatrice ta bukaci kotu da ta bari ta gurfana a gefen mijinta saboda basu ga junansu ba tun bayan zaman karshe da aka yi a makon jiya. Sai dai kotu ta hana ta.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Borno a ranar Alhamis, 30 ga watan Yuni, ta dakatar da shugabanta, Alhaji Zannah Gadama, kan zarginsa da yiwa jam'iyyar zagon kasa.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na gwamnan jihar Osun. Sai dai kuma yawancin gwamnoninta basu hallara ba.
Aisha Musa
Samu kari