Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani mai wasan barkwanci, Eyinatayo Iluyomade, ya tsinci kansa a kurkuku bayan ya yi wasan barkwanci mai tsada, ya ajiye wasikar fashi da makami a wani banki
Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar, a ranar Lahadi, 13 ga watan Agusta, ya dawo gida Najeriya bayan jinya da ya je yi a kasar waje.
Wani matashin dan Najeriya ya kadu matuka bayan ya gano cewa wata ‘yar TikTok ta yi amfani da hotunansa a shafinta a matsayin kawunta da ya mutu kwanan nan.
Hadaddun hotunan Atoni Janar na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da uwargidarsa, Hajiya Fatima Malami sun yadu a shafukan soshiyal midiya.
Dharamdev Ram, ya kasance tsoho mai shekaru 62 daga yankin Bihar a kasar Indiya kuma ya shafe tsawon shekaru 22 ba tare da ya yi wanka ba kuma bai da niya.
A ranar Asabar, 13 ga watan Agusta ne aka daura auren Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Jigawa da kyakkyawan angonta, Yazid Dan Fulani a Bamaina.
Shugaban yan sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ya shawarci Jami’an yan sandan kasar da su guji zuwa gidajen karuwai mashaya don guje ma hare-haren miyagu.
An gano wata jarumar budurwa mai suna Yemi tana tuka motar tanka a cikin wasu hotuna da suka yadu a shafukan soshiyal midiya. Ta fara tuki tun tana shekaru 21.
Matashi mai shekaru 13 da asalin jihar Borno, Musa Sani ya sake kera wata gadar sama ta hanyar amfani da laka bayan na farko da ya kwaikwayi na garin Maiduguri.
Aisha Musa
Samu kari