Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata matashiya budurwa mai suna Temitope Akinrimisi ta bayyana cewa mai gadinta ya aike mata wasu sakonni a WhatsApp inda yake fallasa mata sirrin zuciyarsa.
Wata matashiyar budurwa ta wallafa bidiyon budin da Allah ya yi masu ita da saurayinta, ta ce suna tare tun baida ko waya har gashi a yanzu ya mallaki mota.
Basaraken Ondo, Oba Oloyede Adeyeoba Akinghare ll Arujale Ojima na Okeluse ya bayyana cewa ko shakka babu zai yi matan aure fiye da daya saboda hakan dole ne.
Fitaccen yaron nan mai wasan barkwanci, Kiriku, da dan uwansa sun siyawa mahaifinsu dalleliyar mota sabuwa fil. Mahaifin nasu ya cika da farin cikin wannan abu.
Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari-Indimi ta taya dan’uwanta, Yusuf da matarsa ,Zahra Nasiru Bayero murnar cika shekara daya da aure. Sun yi aure a Agustan 2021.
Wata yar karamar yarinya mai suna Lawal Mazeedatul Khair Adesuwa, ta nuna burinta na son zama jami'ar yar sanda a rayuwa. Hotonta ya yadu a soshiyal midiya.
Fada ya kaure a tsakanin wasu yan mata biyu kan wani Alaji birni da ke kwasarsu. Yan matan sun hadu ne a wajen wani cin abinci inda saurayin ya kawo dayansu.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan ganin bidiyon wani gida mai dakuna uku da ake bayar da hayarsa a kan naira miliyan 2.7 duk shekara a jihar Lagas.
Aisha Abdulrahman Bello Dambazau ta shiga daga ciki tare da angonta Aminu Tajuddeen Dantata. An daura aurensu a ranar Asabar, 20 ga watan Agusta a garin Kano.
Aisha Musa
Samu kari