Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Zukata sun yi rauni a wajen shagalin bikin wani ango da amaryar sa bayan sun fashe da kuka wiwi don nuna farin ciki da ganin wannan rana mai dumbin tarihi.
Wasu iyaye sun fadi sumammu saboda kaduwa bayan sun gano cewa dansu da ya kamata ace ya kammala makarantar jami'a yana nan a shekara ta biyu a kasar Ghana.
Yariman kasar Jordan mai jiran gado, Hussein bin Abdullah II zai angwance da budurwarsa ‘yar kasar Saudiya, Rajwa Khaled Al-Saif. An yi baikonsu a Saudiyya.
Wasu fusatattun matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan dawowar Atiku Abubakar mahaifarsa da ke karamar hukumar Jada ta jihar Adamawa, sun wanke titi.
Wata budurwa yar Najeriya ta bayyana yadda saurayinta ya koma Turai da zama mako daya bayan ya nemi auranta. Wasu sun ce ba zai aure ta ba amma ya basu kunya.
Kyawawan hotunan wata yarinya da aka haifa da idanu masu launin shudi ya burge mutane. Mahaifiyar tace da fari ta tsorata da ganin haka bayan haihuwar yarinyar.
Kyakkyawar baturiya ta iso Najeriya don haduwa da saurayinta wanda suka shafe tsawon shekara 1 suna soyayya a soshiyal midiya. Sun yi ido da ido a karon farko.
Shagali ya kankama sosai a gidan Gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Atiku Bagudu, na auren kyakkyawar diyarsa, Maryam da hadadden angonta mai suna Ibrahim Gwandu.
Wani kwararren likita mai suna Dr. Chinonso Egemba, ya gargadi yan Najeriya a kan cin abincin da aka dafa da maganin paracetamol, yana mai cewa irin wannan
Aisha Musa
Samu kari