Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ana ci gaba da shagalin bikin diyar sanata Sahabi Ya'u mai wakiltan yankin Zamfara ta arewa a majalisar dokokin tarayya, Amina Ummi da angonta Muhammad Auwal.
Kyaftin din kungiyar Super Eagles, Ahmed Musa da matarsa sun samu karuwar da namiji. Kamar yadda dan wasan ya wallafa a soshiyal midiya an sanya masa suna Adam.
Allah ya albarkaci wata matar aure da haihuwar yara hudu a lokaci daya bayan ta shafe tsawon shekaru bakwai tana ta jiran tsammani ba tare da haihuwar da ba.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu cike da sha'awwar wani katafaren jirgin sama wanda ke dauke da dakunan barci har guda biyu, sun kira shi gida mai tashi.
Rashin wutar lantarki ya tilastawa wani magidanci daukar matarsa mai juna biyu zuwa asibiti tare da injin janareto domin a samu a kula da ita yadda ya kamata.
Wani magidanci ya dauki zafi bayan matarsa ta saka masa yanka biyu na nama a cikin abincinsa, ya ce sam hakan ba za ta sabuba domin shi ke fita nemo kudin.
Mai wasan barkwanci ya hadu da bacin rana bayan ya nemi wata mata ta bashi lambar wayarta sai ta fada mashi tana da aure, ya ci gaba da binta sai ta mare shi.
Shagali ya kankama a gidan sanata Sahabi Ya'u na auren diyarsa Amina Ummi, inda aka gudanar da kamun amarya. Dangin ango sun biya dala 20,000 kudin kamunta.
Kyakkyawar diyar sanata mai wakiltan Zamfara ta arewa, Sanata Sahabi Yau mai suna Amina za ta amarce da angonta Muhammad Auwal a karshen makon nan, an yi kamu.
Aisha Musa
Samu kari