Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani hazikin dan Najeriya dake zama a kasar Ingila ya kama sana'ar tallan doya a titi domin samun karin kudaden shiga don biyan haraji. Bidiyon ya burge mutane.
Jami'an yan sandan kasar Uganda sun kai samame wajen wani shagalin biki inda suka kama amarya tare da garkame a gidan yari bayan sun zarge ta da laifin sata.
Wata santaleleiyar budurwa mai suna Dorothy Cornelius ta wallafa tsoffin hotunanta a TikTok, tace saurayi ya guje ta a lokacin saboda tana muni kamar namiji.
Wasu zuka-zakan jami'an yan sanda sun zautar da yan maza a shafukan soshiyal midiya bayan daga daga cikinsu ta wallafa kyawawan hotunansu a shafinta na TikTok.
Kauran Katsina, Alhaji Nuhu Abdulkadir, ya kwanta dama. Basaraken ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya a gidansa da ke karamar hukumar Rimi a jihar Katsina.
Wani matashi dan Najeriya mai suna Abdul Afeez Jubril ya nuna farin cikinsa bayan al'ummar Annabi sun tattara masa kudi domin ya fara sana'ar wanki da guga.
Wata matar aure mai suna Oluwafunmilayo Fatai, ta bayyana cewa son da take yiwa mijinta ne ya sanya ta baro cikin gari ta dawo zama a unguwar 'ya'yan mal shehu.
Jama'a sun sha mamaki da dariya bayan bayyanar bidiyon wata yar karamar yarinya da ta yi sumewar karya bayan mahaifiyarta ta kama ta tana mata fentin bandaki.
Promise, hazikin matashi dan Najeriya da ke aikin yin bulo da sharar robobi ya bayyana cewa zai iya samar da naira miliyan 10 duk wata idan ya samu kayan aiki.
Aisha Musa
Samu kari