Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Ebere Udeagu, ya rasu a ranar Litinin, 10 ga watan Oktoba, bayan ya yi fama da yar gajeruwar rashin lafiya. Shekarunsa 79.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da wasu gwamnonin Peoples Democratic Party (PDP) basu halarci kaddamar da kamfen din takarar shugaban kasa na jam’iyyar ba.
Saurayi da Allah ya azurta da tsayi sosai ya haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta kamar yadda koda mutum na da tsayi idan ya tsaya da shi zai gajarce.
Yan makonni bayan ya auri matarsa ta bidyu mai suna Mariam Ajibola Anako, babban basaraken kasar yarbawan ya sake wuff da mata ta uku mai suna, Tobi Phillips.
Wata yar Najeriya mai suna Kaotharomowumi ta cika da farin ciki bayan tayi amfani da wani dabara kan diyarta kuma abun yayi aiki. Ta daure ta jikin butumbutumi.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da hakimin kauyen Iyaka da ke masarautar Gummi ta jihar Zamfara a ranar Lahadi.
Karamin yaron mai suna Mubarak ya dauki hankalin mutane ne bayan wani bidiyonsa yana zuba turanci cike da hikima yayin wata muhawara ya yadu a soshiyal midiya.
Wata matashiyar budurwa ta fusata, ta rabu da saurayinta saboda kawai ya ki zuwa ya dauketa a filin jirgin sama a lokacin da ta dawo daga jana'izar kakanta.
Wata kyakkyawar matashiya mai suna Abbey ta sanya jama'a tofa albarkacin bakunansu a soshiyal midiya bayan ta ajiye aiki a Amurka don komawa ga mijinta a Ghana.
Aisha Musa
Samu kari