Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani jami’in dan sanda mai halin kirki ya sha ruwan yabo a soshiyal midiya bayan ya nuna karamci a kan wani yaro mai lalurar tabin hankali. Ya nuna masa kauna.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuna wasu ma’aurata, bakar fata da bature da suka shafe shekaru 45 da aure. Sun karfafawa mutane da dama gwiwa.
Wani attajiri mai taimakon jama’a a kasar Zambiya, James Ndambo ya gwangwaje surukinsa Emmanuel Sichembe da sabuwar mota kirar Land Rover sabuwa a ran aurensu.
Jam’iyyar APC ta yi watsi da batun cewa arewa za ta yi zabe bisa la’akari da addini a zaben 2023 yayin da take martani ga furucin kakakin PDP, Dele Momodu.
Bidiyon wata kyakkyawar budurwa mai tsananin tsawo ya yadu a manhajar TikTok saboda tsayinta da ya kai inci 6.5; da dama suna shakkun ko da gaske haka ta ke.
Yayin da ya isa fadar mai martaba sarkin Bauchi a ranar Litinin, 23 ga watan Janairu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce lallai bai ba yan Najeriya kunya ba.
Wasu iyali a jihar Neja sun ki karbar tsoffin kudade da aka kawo a matsayin sadakin diyarsu saboda tsoron ba za su iya kashe su ba kafin cikar wa’adin CBN.
Shugabannin kwamitin yakin neman zaben Peter Obi na Labour Party a Kano da dan takarar gwamnan jam'iyyar sun kauracewa gangamin kamfen din jam'iyyar a jihar.
Wata kyakkyawar budurwa farar fata ta haddasa cece-kuce a manhajar TikTok bayan ta bayyana dalilinta na barin gidanta ba tare da ta goge hakoranta ba da safe.
Aisha Musa
Samu kari