Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele a ranar Lahadi, 22 ga watan Janairu ya ce zaben shugaban kasa ba na masu jinya bane, cewa na masu lafiyar jiki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Bauchi, Lagas da wasu jihohi uku gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023. Zai kuma je Senegal.
Wani matashi ya nuna bidiyon yadda ya sa iyayensa farin ciki ta hanyar sauya gidansu na kauye sannan ya sake gina wani sabo na zamani. Ya sha ruwan yabo sosai.
Hasashe sun nuna cewa Gwamna Yahaya Bello ya shiga halin fargaba kan zamowar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Shugaban kasa, saboda lissafinsa siyasar jihar Kogi.
Makonni bayan kisan basaraken Lambata, Mohammed Abdulsafur, jami'an rundunar yan sanda a jihar Neja sun yi nasarar kama wasu da ake zargi da hannu a kisan.
Sanata Dino Melaye ya wallafa bidiyon katafaren gidansa da ke kauyensa a jihar Kogi a Facebook. Akwai ainahin gini, masaukin baki mai dakuna shida da sauransu.
APC na shirya wasu dabaru a yakin neman zaben shugaban kasarta na 2023, ta jero wasu jihohin PDP biyu da Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarta don yin kamfen.
Daruruwan mambobin APC a jihar Bauchi sun fice daga jam'iyyar zuwa ta Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa gabannin babban zaben kasar na 2023 mai zuwa.
Gwamna Nyesom Wike ya sanar da cewar yanzu ne za su sa kafar wando daya tsakaninsa da shugaban PDP na kasa, Iyorchia Ayu, kan dakatar da masu biyayya ga G5.
Aisha Musa
Samu kari