Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An harbe mutum daya yayin wata arangama tsakanin yan daba da jami’an tsaro a garin Ibadan, jihar Oyo. Mazauna jihar na zanga-zanga kan karancin mai da Naira.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da laifuka masu alaka ta bankado wani banki da ya boye damin sabbin kudi a cikin akwatin bankin yayinda ake wahala a kasar.
Yayin da ake ci gaba da fama da karancin takardun kudi a kasar, gwamnatin jihar Kaduna ta umurci asibitocin gwamnati da su dunga karbar 'transfer' daga jama'a.
Manyan jihohi 5 mafi yawan masu rijistan zabe na iya yin tasiri sosai a wajen damammakin da Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi ke da shi a zabe mai zuwa.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kadu sosai a lokacin da ya ji labarin wai Ahmad Lawan ne APC ta tsayar.
Wata matashiya wacce ke adawa da daukar cikin mahaifiyarta ta fadi abun da ke ranta dauke da hawaye a idanunta. Tana ganin iyayenta sun yi tsufa da haihuwa.
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, kungiyoyin goyon bayan yan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu/Shettima sun yi kamfen gida-gida a Nasarawa.
Ministan ayyuka Babatunde Fashola, ya ce manufar sauya naira da babban bankin Najeriya (CBN) ya yi yana kuntatawa yan Najeriya kuma akwai bukatar sake duba shi.
Wata matashiya yar shekara 21 ta bayyana cewa mahaifiyarta ta samo mutum-mutumi saboda ta ki haifa mata jika. Matashiyar yar shekara 21 ce kuma bata da saurayi.
Aisha Musa
Samu kari