Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa aikin shugaban kasa babban aiki ne ja da bai kamata mutane 'yan shekaru 40 zuwa 50 su nemi yin sa ba.
A martaninsa ga zargin da ake masa na satar kudi kamar yadda ya zo a wani faifan murya da Achimugu ya saki, Atiku ya ce babu wani sabon abu da aka fadi a kansa.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya caccaki tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido kan wani bidiyo da ya fitar kwanan nan, ya ce ya je ya ji da shari'arsa a kotu.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na 25 ga watan Fabrairu, dan takarar gwamnan jam'iyyar Labour Party ya kauracewa gangamin kamfen din Peter Obi.
Wani mutum a sansanin yan gudun hijira da ke Mandarari a karamar hukumar Konduga ta jihar Borno ya yanka wani makwabcinsa bisa zarginsa da ake yi yana da maita.
Wani mutumi ya kera hadadden gado ta hanyar amfani da bulo da siminti maimakon katakai da aka saba amfani da shi. Hotunan sun sa mutane yamutsa gashin baki.
Wata matashiya yar Najeriya ta saki hotunan yadda ta adana tsoffin takardun naira saboda tarihi. Yan Najeriya da dama sun ce basu da arzikin da za su wofantar.
Yan kwanaki kafin babban zaben 2023, jam'iyyar Labour Party ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta a jihar Bauchi, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar su Atiku.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai, tare da jami'an sa kai CJTF sun samu nasarar damke masu kaiwa yan ta'addan ISWAP kayayyaki a Borno.
Aisha Musa
Samu kari