Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mazauna gidan gyrana halin Kuje da ke Abuja har mutum 190 sun yi yunkurin aika Abba Kyari barzahu. An killace shi yanzu kuma ana sa ran mayar da shi hannun DSS.
Mutum talatin da biyu ne suka rasa rasyukansu sakamakon farmakin da Boko Haram/ ISWAP suka kai wurin kauyen Mudu, kilomita 45 daga Rann, hedkwatar Kala-Balge.
Iyalan fasinjojin da aka sace yayin da suke kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun balle zanga-zanga a babban birnin tarayya ta Abuja don nuna damuwarsu ga FG.
Mutane bakwai ne suka halaka yayin da wasu uku suka jigata a anar Talata, 24 ga watan Mayu yayin wani farmaki da 'yan ta'adda suka kai kauyukan jihar Zamfara.
An bar masu yawon bude idon baki bude cike da mamakin yadda wani mutum ya rasa yatsansa bayan zakin da ke cikin keji ya yi caraf da yatsan shi yana wasa da shi.
Sanata Dino Malaye na jihar Kogi ya sha kaye a zaben fidda gwani na kujerar sanatan yammacin Kogi a jam'iyyar adawa (PDP) ga abokin adawarsa Hon Tajudeen Yusuf.
'Yan bindiga a safiyar Laraba sun balle daya daga cikin majami'un babban Rabaren na Sokoto, Matthew Hassan-Kukah inda suka sace fastoci biyu da wasu mutum 2.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Kano a ranar Talata ta janye umarninta na hana shugaban jam'iyyar PDP, Shehu Sagagi daga bayyana kansa a shugaban PDP.
Anamekwe Nwabuoku, sabon wanda aka nada domin kula da ofishin akanta janar na tarayya,yana da jikakkiyar tuhuma ta zargin rashawa wanda hukumar yaki da rashawa.
Aisha Khalid
Samu kari