Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Abdulmumin Usman, Sarkin Katsina, ya ce yana goyon bayan takarar da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da yake yi domin gaje kujerar Buhari a 2023.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan Boko Haram ne suka kai harin kwanton bauna a kan titin Maiduguri zuwa Damaturu ranar Lahadi inda suka kashe 'yan sanda 2.
Bayanai daga binciken ambaliyar ruwa na shekarar 2022 sun nuna cewa za a samu ambaliyar ruwa a jihohi 32 na kasar nan har da babban birnin tarayya na Abuja.
Babban jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya dira jihar Yobe domin zantawa da wakilan jam'iyyar APC yayin da zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa.
Gwamnatin tarayya ta kallafa sabon harajin kiran waya a kasar nan domin daukar nauyin kiwon lafiyar masu rauni a Najeriya biyo bayan sabuwar dokar kiwon lafiya.
Kusan mako daya da jami'an hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, suka kama akanta janar na tarayya, Ahmed Idris.
Jami'an rundunar hadin guiwa ta kasashe, MNJTF sun bankado kasuwar kifi ta Boko Haram a yankin tafkin Chadi kuma sun kama mutane 30 da ke tsaka da cin kasuwar.
A karshen makon nan, dakarun sojin sama na Operation Hadin Kai sun kai wa 'yan Boko Haram da mayakan ISWAP samame inda suka sheke tarin 'yan ta'adda suka sheke.
An tabbatar da mutuwar mutane hudu yayin da wasu mutane biyar suka samu munanan raunuka sanadiyyar rushewar sabon gini a Alayaki lane, dake tsibirin Legas.
Aisha Khalid
Samu kari