Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Obasanjo, wanda shi ke da sarautar Balogun din Owu, ya karba sabon basaraken tare da 'yan Owu da kuma masu nadin sarauta a gidansa na Ita-Eko dake jihar Ogun.
Duk iya zuwa bikin da masu karatu suke yi, bana tsammanin sun yaba cin karo da mace mai nishadantarwa tare da iza baki ko 'yan biki ta sanya hijabi ko sau daya.
'Yan Najeriya a kafafen sada zumuntar zamani a halin yanzu suna ta martani kan wani bidiyo dake yawo na shugaban APC na kasa,Abdullahi Adamu ya janyo maganganu.
Tagwayensa, Ameen da Ya Gumsu a cikin kwanakin nan sun dawo da dabi'arsu ta caccakar iyalan shugaban kasa Muhammadu Buhari a kafafen sadaa zumuntar zamani.
Tsohon jarumin masana'antar fina-finai ta Nollywood, Kenneth Aguba ya cigaba da bayyana tsayuwarsa a dangane da hukuncinsa na auren budurwa dal daga Isra'ila.
Farashin kalanzir wanda iyalai da yawa ke amfani da shi, yayi rashin gwauron zabi zuwa N800 matsayin kudin Lita daya wasu wuraren har N850 zuwa N1000 a Legas.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Bello Yabo na Sokoto, ya samu gaisuwar ban girma da jinjina daga wasu matasa har gidansa kan yadda yake fadin gaskiya.
Bidiyon wata amarya tana girgijewa tare da cashewa bayan an saka wakar Kizz Daniels ta Buga a ranar aurenta inda ta cire gwagwaronta tae da takalmin kafarta.
Yadda Joseph Ekala mai shekaru 27 ya halaka kawar kanwarsa, Kate, mai shekaru 25 kuma ya birne gawarta a wani kabari mara zurfi a gidansa a jiharr Bayelsa.
Aisha Khalid
Samu kari