Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A ranar Lahadi, 31 ga watan Yuli 2022 ne aka yi kasaitacciya kuma gagarumar liyafar cin abincin dare ta kammala shagalin auren Shehu Yaradua da Yacine Sheriff.
Wata amarya da angonta da suka rasa rayukansu shekaru 30 da suka gabata sun yi aure a wani gagarumin bikin kece-raini wanda ya samuu halartar 'yan uwansuu.
A bidiyoyin da hotunan, sarkar ta yi zaman dirshan a wuyanta inda ta sauko har zuwa kirjinta yayin da ta saka awarwaro suma masu matukar birgewa da kayatarwa.
Wata matashiyar budurwa ta bayyana irin tsayinta a wani bidiyon TikTok da ta fitar.Farkon bidiyon, ta zauna inda ta tallabe kuncinta a hannunta sannan ta tashi.
Wata budurwa 'yar kasar Afrika ta kudu ta bada labarin abinda ta fuskanta yayin da ta kama hanyar zuwa kai wa saurayin da suka hadu a dandalin zumuntar zamani.
Wani matashi mai suna Safiyanu Abubakar 'dan Bauchiya wallafa katin bikinsa wanda za a yi a ranar 12 ga watan Augutan 2022 da masoyiyarsa Rukaiya wacce ta rasu.
Hotunan mummunan halin da wani asibiti a yankin Tabanni, gundumar Wagara dake karamar hukumar Tofa yake a jihar Kano ya fallasu kuma abun babu kyawun gani.
A wata tattauna da aka yi ta a manhajar WhatsApp dake dauke da sautin murya na wani matashi da budurwar shi wacce ke rokon kudi, saurayin bai sassauta mata ba.
Wasu sojoji sun rasa rayukansu yayin da 'yan ta'addan Boko Haram suka kai musu farmaki a matsayar sojojin dake kusa da tsaunin Zuma a Niger a daren Alhamis.
Aisha Khalid
Samu kari