Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
An haife shi kuma ya girma a garin Karofi na karamar hukumar Dutsinma, jihar Katsina, Yazid mai digirin digir daga BUK yanzu ya koma sana'ar jari bola a Legas.
A kalla 'yan Shi'a shida ne suka rasa rayukansu yayin da wasu masu tarin yawa suka jigata a yayin da suka fito tattakin ranar Ashura a Zaria, jihar Kaduna.
Kamar yadda bayanan da aka samu daga ofishin kula da basussuka, kasashen duniya biyar ne ke bin Najeriya zunzurutun kudi har $4.49b daidai da N1.91 tiriliyan.
Wani matashi da burinsa shine ya mallaki PS5 ya cika bayan budurwarsa ta cika masa wannan burin a kwanakin nan.Ta bashi kyautar da bai taba zato ko tsammani ba.
An zube mahajjatan Kano da suka dawo daga kasa mai tsarki a filin sauka da tashin jiragen sama na Abuja kan rashin man jirgin sama da za a karasa da su jiharsu.
Wata matashiyar musulma budurwa mai suna Oyeneyin Adiat, wacce ta kammala digiri matsayin dalibar da ta fi kwazo a jami'ar Bowen ta alakanta nasararta ga Allah.
Dakarun sojin saman Najeriya karkashin Operation Hadin Kai sun bayyana halaka fitaccen shugaban 'yan ta'addan Boko Haram, Modu tare da wasu 'yan ta'adda 27.
Wata amarya da angonta sun tabbatar da cewa, soyayya ruwan zuma ce a yayin da suka daura aure duk da yawan shekarunsa. Ango yana shekaru 93, amarya 88 take.
Wani matashi 'dan Najeriya mai suna Alhasssan Ibrahim, 'dan asalin jihar Kano dake siyar da tsire a Ibadan, ya samuu sauyin rayuwa baki daya a lokaci daya.
Aisha Khalid
Samu kari