Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Zakaran kwallon kafa na kungiyar Barcelona, Pierre-Emerick Aubameyang, ya shiga tashin hankali bayan 'yan fashi da makami sun kutsa gidansa a ranar Litinin.
Manyan alamu na nuna kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'in, ASUU,sun ayyana yajin aikin sai baba ta gani bayan gazawa gwamnatin tarayya na biyan bukatunsu.
An tsinta gawar Malete Tobiloba Daniel tare da wata da ake zargin budurwarsa ce mai suna Arewa Abayomi duk daliban jami'ar jihar Kwara a dakin kwanan Daniel.
Masu sana'ar sutturu a kasuwar Kantin Kwari suna cigaba da kirga asara bayan ambaliyar ruwa ta lalata kayan sama da N200m a sama da shaguna 250 da rumfuna.
Hukumar gidajen gyaran hali ta babban birnin tarayya, ta sanar da mutuwar daya daga cikin mazauna gidan yarin Kuje sakamakon rashin lafiya da yayi fama da ita.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, yace da yawa daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa a 2023 ba su yi wa Najeriya fatan alheri saboda baitul malin kasar suke hange.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya sanar da barin jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari zuwa ta PDP. Ya sanar a ranar Litinin a Kano.
Mashahurin mai arzikin duniya, Elon Musk, ya tabbatar da cewa mahaifiyarsa, Maye Musk, tana kwana a garejinsa ne duk lokacin da ta kai masa ziyara a Texas, US.
Wasu 'yan daba sun kone gidan da mambobin Shi'a ke amfani da shi wurin taro, karatu da ma'ajiyar kayayyaki a Dorayi babba dake karamar hukumar Gwale ta Kano.
Aisha Khalid
Samu kari