Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rashin tsaro a Najeriya ya dauka fuskar ban tsoro ta yadda sama da kananan hukumomi 40 a sassan kasar nan ke karkasin ikon 'yan bindiga, 'yan ta'adda da miyagu.
Rundunar 'yan sandan jihar Niger tace bata kama wasu bakin haure a kasar nan ba suna raba makamai da jirgin sama ga 'yan bindiga a jihar. Sun ce batun bogi ne.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas tace ta cafke wasu sojan bogi biyu a jihar. Kakakin rundunar, Benjamin Hundeyin, yace an same shi da kayan sojoji da harsasai.
Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule a ranar Juma'a ya mika rahoton kwamitin yada labarai na zaben fidda 'dan takarar shugaban kasa na APC da aka yi.
Zamani ba karya bane kuma kasuwanci rahama ne sosai. Ga wasu jerin masana'atun bakwai da zasu samar da miloniyoyi a Najeriya da nahiyar Afrika baki daya a 2022.
Tsohon manajan daraktan jaridar New Nigerian, Malam Tukur Othman, ya riga mu gidan gaskiya.Ya rasu a asibitin Garkuwa na Kaduna a sa'o'in farko na ranar Juma'a.
Hedkwatar tsaro ta bayyana hakan ne a ranar Alhamis, 25 ga Augustan inda ta kara da cewa an kama 'yan ta'addan a maboyarsu dake Deidei Abbatoir da kauyen Dukpa.
Wani abu da ya matukar daukar hankali shine yadda jinin sarautar suka shiga wurin liyafar cikin kasaita da kwalisa inda suka haska da walkiyarsu tare da kyalli.
Wani bene mai hawa biyu da ake tsaka da gininsa ya rikito a yankin Kubwa dake Abuja, lamarin da ya kawo dannewar ma'aikata a cikin ginin. An fara kwashe jama'a.
Aisha Khalid
Samu kari