Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Alamu sun bayyana a ranar Laraba cewa gwamnatin tarayya na iya janye rijistar kungiyar malamai na, ASUU, a matsayin kungiyar kwadago a Najeriya saboda dalilai.
Badamasi Lawal, kwamishinan ilimi na Katsina, ya ce dalibai mata sunnuna kwazo fiye da maza a jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma WASSCE a 2021.
Karamin Ministan kwadago da aikin yi, Festus Keyamo, ya zundi jam’iyyar PDP kan rikicin da ke addabar jam’iyyar. Keyamo ya ce jam’iyyar ta kasa shawo kan matsal
Jama'a a soshiyal midiya sun taya wata kyakyawar budurwa mai aski murna bayan tayi wuff da daya daga cikin kwastomominta. Sun kulla soyaya ne bayan ta mai aski.
Ambasada Jake Epelle, wanda ya kafa gidauniyar zabiyoyi, ya shawarci ‘yan takara da jam’iyyun siyasa a babban zabe mai zuwa na 2023 da su tabbatar da sanya su.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, yayi kira ga Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da mabiyansa da su dawo a yi kamfen din Atiku tare da su.
Wata matashiyar kyakyawar budurwa ta bayyana bidiyon mahaifinta yana aiki matashin birkila yana hada kasa a filin da take ginawa. Yace ta adana kudinta kawai.
A ranar Larabar da ta gabata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shaidawa shugabannin duniya cewa gwamnatinsa ta kuduri aniyar samar da tsarin zabe na gaskiya.
Fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya, Lizzy Anjorin, ta ce Lateef Lawal, mijin ta, bai taba cin amanarta ba tun da suka yi aure. Zata iya rantsuwa.
Aisha Khalid
Samu kari