Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bishop na Catholic Diocese ta Sokoto, Matthew Kukah, a ranar Litinin, yace Najeriya bata bukatar mai ceto a 2023, amma shugaba nagari wanda zai saita kasar.
Hukumar jami’ar jihar Imo a ranar Litinin ta janye daga yajin aikin wata 7 da Kungiyar Malamai na jami’o’in Najeriya suka fada tare da sanar da bude jami’ar.
Yawan wadanda suka rasa rayukansu a ambaliyar ruwan Jigawa sun kai mutum 92 a fadin jihar yayin da Gwamna Muhammad Badaru ya shilla kasar waje ya tafi hutu.
Jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta zargi jam'iyyar APC da shirya yadda zata rage yawan masu kada kuri'u ta hanyar yaudara tare da kwace katinan zaben jama'a.
Wata kotun laifuka na musamman dake Ikeja a jihar Legas a ranar Litinin ta yankewa kasurgumin mai garkuwa da mutane,Evans hukuncin shekaru 21 a gidan maza.
Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na'Abba, yace gwamnonin jihohi a Najeriya sune babbar barazana ga damokaradiyyar kasar nan duka.
Lauya Femi Falana, ya caccaki mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Najeriya, yace hukuncin shekaru 25 a gidan maza ne kan 'dan sanda da ya mari farar hula.
Wata matashiyar budurwa 'yar Najeriya ta shiga sahun mutanen farko a kasar da suka mallaki tsadaddiyar wayar IPhone 14 Pro Max, ta siya wayar ne da guminta.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, ya yi bayanin dalilin da yasa rashin tsaro da garkuwa da mutane suka yi kamari kuma yace Igbo ne ke assasa rashin tsaro.
Aisha Khalid
Samu kari