Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamna Oluwarotimi Akeredolu ya ce ba gudu babu ja da baya kan matakin da gwamnatinsa ta dauka na siyo makamai da alburusai tare da raba su ga jami’an Amotekun.
Tsohon daraktan ayyuka na Nigerian Maritime Administration and Safety Agency (NIMASA), Injiniya Rotimi Fashakin, ya kwanta dama yayin da yake karatun shari'a.
Wasu jami’an soji da suka yi ritaya a ranar Litinin jurewa ruwan sama da aka yi a safiyar don gudanar da zanga-zangar kashi na 3 a hedikwatar tsaro da ke Abuja.
Wasu ‘yan bindiga da suka kai farmaki a wasu kauyukan karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun halaka a kalla mutane uku. Manoma ne dake aiki a gona.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, yace sama da mambobin Boko Haram da ISWAP 90,000 ne suka mika ga hukuma cikin shekara daya. Ba a taba ba a tarihi.
Peter Obii, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party (LP), ya cee gwamnatinsa za ta ba da fifiko ga rayuwar talakawan Najeriya idan aka zabe shi.
Dakta Maryam Mustapha ta yi bayani kan irin illolin da shna shisha ka iya janyowa matasa ganin yadda lamarin ya zama ruwan dare a cikin al'umma a yanzu haka.
Bidiyon John Lyon, wanda ake zargi da kasancewa shugaban kungiyar garkuwa da mutane,ya bayyana yana kuka kamar karamin yaro yayin da ya shiga hannun 'yan sanda.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ‘yan Najeriya sun gaji da abubuwan da ke faruwa a kasar nan kuma suna son canji yanzu.
Aisha Khalid
Samu kari