Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Tamica Wilder mata ce da ta dawo da saurayinta gidan mijinta inda suke rayuwa tare da ‘ya’yanta.A cewarta, suna rayuwa cike da farin ciki, annashuwa da soyayya.
Masu tsarin tawagar kamfen din kujerar shugabancin kasa na Tinubu da Shettima sun yi ganawar sirri a Abuja a ranar Talata da yammaci inda suka sake duba sunaye.
Wata kotu dake zama Kano mai lamba 17 dake zama a titin Miller karkashin jagorancin Mai shari'a Saunusi Ado Ma'aji ya dage sauraron shari'a Geng Quangrong.
Wata majiya daga ma’aikatar Kwadago da aikin yi ta sirranta a ranar Talata inda tace Ministan kwadago Dakta Chris Ngige, zai gabatar da shaidar rijistar CONUA.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudi N19.76 tiriliyan na shekarar 2023 ga majalisar tarayyar kasar nan a ranar Juma’a da karfe 10 na safe.
Mambobin kungiyar IMN, Musulmai maboya akidar Shi’a,sun koma kotu suna bukatar a aike Sifeta Janar na ‘yan sanda da Daraktan asibitin kasa na Abuja, gidan yari.
Wani matashi mai suna Abubakar Abubakar ya bindiga kaninsa mai suna Yusuf Abubakar mai shekaru 12 har lahira yayin da yake gwada aikin layar maganin bindigarsa.
Sapna Aliyu Maru, jaruma a masana’antar Kannywood, ta bayyana yadda kawarta, Maryam AB Yola ta aure mata saurayinta duk da su na da kusanci na kawance sosai.
Malamin makarantan nan mai tarin iyalai yara 18 da mata uku mai suna Malam Sulaiman Muhammad, ya haifa ‘da na 19 inda ya bayyana hotunan a shafinsa na Facebook.
Aisha Khalid
Samu kari