Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Alhaji Ibrahim Musa Gusau ya tabbata sabon zababben shugaban Hukumar Kwallon kafa ta Najeriya, NFF. An zabe shi sabon shugaban NFF a zabensu karo na 78 a Edo.
Babban limamin Cocin Living Stone da ke Jos, Bishop Jonas Katung ya zargi tsohon Sakataren Gwamnatin Najeriya, Babachir Lawal da gaza kare hakkin kiristoci.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo sun yi martani ga Atiku kan ikirarin cewa shi ne zai kasance tsanin da zai kai Ibo shugabancin kasa, sun kwatanta batun da abin dariya.
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya, za ta zabi sabon shugaba na 40 a gagrumin taronta na shekara-shekara karo na 78 a babban birnin Benin dake Edo ranar Juma'a.
Jami’an tsaron farin kaya sun dam ke wata mata kan zarginta da sace jaririn kwana takwas mai suna Ibrahim Mohammed daga asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Bale
A yayin da rikicin cikin gida ke cigaba da kamari a PDP ta hamayya, tsagin Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas sun janye daga tawagar zaben shugabancin kasa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC),Bola Tinubu, ba zai samu damar saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya ta zaben 2023 ba.
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu yayi wa gwamnatin tarayya martani cewa nufinsa na siyan makamai ga rundunar Amotekun shine don bai wa jama'a kariya.
Wani Lauya masanin tsarin mulki, Kayode Ajulo, ya gargadi ‘yan siyasar Najeriya da jam’iyyun siyasa da su gujewa rashin biyayya ga tanadin dokar zabe ta 2022.
Aisha Khalid
Samu kari