Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Ooni na Ile-Ife, Oba Enitan Oginwusi, Ojaja II ya auro sabuwar mata mai suna Ashley Adegoke inda ya shiga da ita fadarsa a cikin wani kasaitaccen shagalin biki.
Fitaccen jarumin masana’antar fim don Hausa, Ali Nuhu, ya maka jaruma kuma furodusa Hannatu Bashir gaban kotu kan zarginta da ci masa mutunci ta maganganun tes.
Shugabannin ‘yan bindiga bakwai a jihar Katsina sun ajiye makamansu tare da neman gwamnatin jihar domin yin sasanci da zaman lafiya mai dorewa a fadin Katsina.
Jiga-jigan kasa da suka hada da gwamnoni,’yan majalisa da fitattun ‘yan siyasa a yau sun taya Sanata Gumel da Sanata Ndume murnar aurar da ‘ya’yansu da aka yi.
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, ya tabbatar da cewa ya karba N100 miliyan da daga wani Gwamnan PDP amma bai karba N1 biliyan daga kowa ba.
Gwamnatin Najeriya tayi umarnin sake bude kamfanin simintin Dangote dake Obajana. Tayi umarnin cewa, dukkan wasu matsaloli dole ne a shawo kansu a shari’ance.
Jam’iyyar APC ta aikewa INEC wasika inda ta umarci Hukumar da ta karba Bashir Sheriff Machina a matsayin ‘dan takarar kujerar sanata na mazabar Yobe ta arewa.
Babbar kotun tarayya dake zama a Yola ta soke zaben fidda gwani na kujerar Gwamnan APC na jihar Adamawa wanda ya samar da Aishatu Binani matsayin ‘yar takara.
Kungiyar Malamai ta Jami’o’i ASUU ta janye yajin aikinta da ta kwashe tsawon wata takwas tanaa yi Duk da tace gwamnatin tarayya bata kashe matsalolinta ba.
Aisha Khalid
Samu kari