Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A kalla mutum daya aka bindige yayin da wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka kutsa titin Gana dake yankin Maitama a babban birnin tarayyar Abuja.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun kama mota dankare da kayan abinci da za a kaiwa ‘yan bindigan dake da maboya a Dangulbi a karamar hukumar Maru ta jihar.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sake bude wasu makarantu 45 daga ciki 75 da ta rufe saboda rashin tsaro, ma’aikatar ilimi ta bayyana hakan a ranar Laraba a Gusau.
Jarumar fim Rahama Sadau ta caccaki masana’antar Kannywood da MOPPAN kan yanda aka dakatar da Safiya Yusuf wacce aka sani da Safara’u bayan bayyanar bidiyonta.
Bidiyon tsohon da ya dawo gida daga kasar waje bayan kwashe shekaru 47 ya bai wa jama’a mamaki don babu arzikin da yaje nema sai wasu jakunkuna ya dawo dasu.
Bidiyon Agnes Nespondi, wata mata ‘yar kasar Kenya wacce ta haifa yara 11 duk makafi ya dauka hankali a YouTube. Babu bayanin da likitoci suka yi mata kan Haka.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Mai Shari’a Ariwoola Olukayode matsayin tabbata ne alkalin alkalan Najeriya a fadar shugaban kasan dake Abuja.
Dakarun sojin sashi na biyu na Operation Hadin Kai a jihar Yobe sun sanar da kama wata wiwi mai tarin yawa da ake zargin an nufi kai ta maboyar ‘yan ta’adda.
Sanannen abu ne idan aka ce fada ce wurin zaman sarakuna, wuri ne kuma na samun ilimin al'adun jama'a. Najeriya tana kunshe da fadar sarakuna masu tarin yawa.
Aisha Khalid
Samu kari