Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
‘Dan takarar kujerar gwamnan PDP a jihar Borno, Mohammad Jajari ya bayyana cewa mutum daya ya mutu yayin da sama da 100 suka jigata a harin tawagarr Atiku.
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Alkali Baba Usman ya amince da sauyawa kwamishinonin ‘yan sanda 8 wurin aiki. Jihohin da ya shafa akwai Kano, Bauchi.
Wata Matar da har yanzu ba a gano wacece ba ta bayar da labarin yadda take zukar jinin jikinta mai dauke da cutar kanjamau tana zubawa a zobon da take siyarwa.
Wata budurwa ta bada labarin yadda direban tasin da ta hau ya dingaa kuka sakamakon auren cin amanar da budurwarsa ta shekaru 3 tayi bayan ya kai ta tasha.
Wani magidanci ya janyo cece-kuce bayan ya rangadawa matarsa mai juna biyu kitso mai kyau. Magidancin bayan kwanaki ya sanar da cewa matarsa ta sauka lafiya.
Bola Ahmed Tinubu, ‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya dauka alkawarin samar da ayyuka 1 miliyan a watanni 24 na Farkon Mulkinsa a Najeriya.
Tsohuwar jarum Ummi Rahab, Matar furodusa kuma mawaki Lilin Baba, ta bayyana cewa tana dauke da juna biyu a shafinta na Instagram inda tace a taya ta murna.
Wani mai rajin kare hakkin ‘dan Adam na jam’iyyar Green a jefi Sarki Charles III da matarsa Sarauniya Camilla da kwai uku. An kara da yi musu ihun Bama so.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kai farmaki wasu kauyuka goma na karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano tare da lalata gonakinsu da amfaninsu.
Aisha Khalid
Samu kari