Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani magidanci mai suna Mista Li a kudancin kasar Chana ya yi nasarar lashe cacar N13bn. Sai dai abun mamakin shi ne yadda yaki fadawa matarsa da ‘dansa 1 tilo.
Wasu gagararrun ‘yan bindiga sun halaka ‘yan sanda uku yayin da suka kai farmak kan ayarin motocin wani hamshakin a Fatakwal dake jihar Ribas. Sun sace shi.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da kamfen din Dakta Nasiru Yusuf Gawuna matsayin ‘dan takarar Gwamnan APC a garin Gaya dake jihar Kano.
‘Yan Majalisar kasar Sierra Leone sun zage damtse ta da dambe inda suka dinga jifan juna da kujeru da fulawoyi ana tsaka da muhawara kan zaben 2023 dake zuwa.
Wata kotun daukaka kara dake zama a garin Yola na jihar Adamawa ya jaddada Aishatu Binani matsayin ‘yar takarar gwamnan jihar Adamawa a jam’iyyar APC a 2023.
Hankula sun matukar tashi yayin da rikici ya balle a fadar Ikirun dake jihar Osun bayan an nada sabon sarki wanda ‘yan gidan sarauta suka ce basu so ko kadan.
Fitaccen jarumin barkwanci Aliyu Muhammad Idris wanda aka fi sani da Ali Artwork ya musanta labarin cewa ya shiga shi’a bayan bayyanar hotonsa da Shiek Zakzaky.
Antoni janar kuma Ministan shari’a na Najeriya, Abubakar Malami, ya sanar da cewa tun bayan hawa mulkin Buhari, an kwato $1 biliyan daga hannun mahandamaa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa dalilinsa na amincewa da sauya Naira ya hada da inganta tsaron kudin kasar tare da dakile boye ta ba a banki ba.
Aisha Khalid
Samu kari