Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, tare da rakiyar Iyorchia Ayu da Okowa sun garzaya ganawa da kungiyar kiristoci ta kasa a Abuja.
Peter Obi, tsohon Gwamnan jihar Anambra kuma ‘dan takarar kujerar shugaban kasa a LP,yace ya gwammace ya rasa ransa da dai ya gaza ko cin amanar magoya bayansa.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa karfin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a Kano ya matukar raguwa kuma ba zai kai labari a zaben 2023 ba.
Baffa Babba DanAgundi ya shirya tattakin mutum miliyan 1 don nuna goyon baya ga Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima a jihar Kano a ranar Lahadi da ta gabata.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Legas ya tabbatar da tsintar gawar wata mata da aka yi mai suna Muinat a dakin otal bayan sun kama da wani Alfa Sule a Legas.
‘Dan Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, Bashir El-Rufai, yayi kira ga hukumomin Qatar da su kama, gurfanarwa tare da halaka duk wanda ta kama da giya a filin wasa.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno yayi shatar jirgin sama kacokan domin a kai Soja mara lafiya Abuja ganin likita. Yayi masa rakiya da kansa har Abuja.
Mayakan ta’addancin Boko Haram sama da 49 ne suka mika wuya ga dakarun sojin Najeriya dake Damboa a jihar Borno. Ciki akwai kwamandojinsu 2, Baa Usman da Ari.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sha alwashin cewa ba zai janyewa kowanne ‘dan takara ba kuma duk wanda yace shekarar 2023 lokacinsa ne toh yayi babban kuskure.
Aisha Khalid
Samu kari