Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban PCACC na jihar Kano wanda aka dakatar, Muhuyi Magaji Rimin Gado, yana shirin kai ka karar Dr Bayo Ayodele, likitan da ya bashi rahoton likita na bogi.
Hukumar ‘yansandan jihar Katsina ta mayar da harin da ‘yan bindiga suka kai karamar hukumar Batsari dake jihar. Kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito hakan.
Fadar shugaban kasa ta yi ikirarin cewa ba a rasa rai ko daya ba kuma babu bam ko daya da ya tashin yayin bikin babbar sallah balle a kai ga harin 'yan bindiga.
Wata babbar kotu a jihar Kano wacce ta samu shugabancin Mai Shari'a Sanusi Ma'aji, ta hana majalisar jihar Kano bincikar tsohon shugaban hukumar korafe-korafe.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kashe 'yan sa kai 7 a wani hari da suka kai garin Dansadau dake karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara,Daily Trust.
Wata babban kotun tarayya dake zama a Abuja a ranar Juma'a ta umarci hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da ta kawo hadiman Sunday Adeyemo wanda aka fi sani.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a jiya ya ce 'yan sa kai ne zasu jagorancin jami'an tsaro wurin yaki da miyagun 'yan bindiga a jihar, Daily Trust.
Mai rajin kafa kasar Yarabawa, Sunday Adeywmo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya gurfana a gaban wata kotun daukaka kara ta Kwatano saboda matsalar da ta.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, yayi watsi da kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC a jihar wanda aka baiwa alhakin juya akalar jam'iyyar jihar.
Aisha Khalid
Samu kari