Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugabannin jam'iyya mai mulki ta APC ta ce kusan makuden kudi da suka kai tiriliyan daya da kadarori shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwato daga mahandama.
Monwuba Chibuikem, dan asalin jihar Legas ya zama zakaran da ya fi kowa maki a jarabawar shiga jami’a ta UTME inda yake da maki 358 a wannan shekarar ta 2021.
Hankula sun tashi tun bayan ganin yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauki ministocinsa guda biyu daga majalisarsa kamar yadda Daily Trust ta gano hakan.
A ranar Laraba, Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom ya lashi takobin maka ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnati, Sanata George Akume a gaban kotu.
Shugaban rundunar sojin ruwa, Awwal Zubairu-Gambo ya yaba wa gwamna Abdullahi Ganduje bisa bayar da filin da za a gina sansanin sojin ruwa a jihar ta Kano.
Hukumar kwana-kwanan jihar Kano ta ce an yi asarar rayukan mutane 20 da kuma dukiya mai kimar naira miliyan 5.6 sakamakon gobarar da aka yi a wurare dabandaban.
Gwamnan jihar Filato, Simon Bako Lalong, ya ja kunnen shugabannin karamar hukumar Jos ta arewa akan suyi gaggawar kawo karshen rikici da ta’addancin yankin.
'Yan sandan jihar Adamawa sun tabbatar da sheke wani mai garkuwa da mutane da 'yan banga suka yi yayin da yaje karbar kudina fansa daga 'yan uwan wacce ya sace.
Mayakan ta'addanci na ISWAP wadanda ake kira da Boko Haram, sun yi ikirarin sheke sojojin Najeriya goma bayan farmakin da sauka kai sansanin sojojin da ke Rann.
Aisha Khalid
Samu kari