Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dattawa da ta amince da sabuwar bukatarsa ta aron kudi har $4 biliyan da €710 miliyan,Daily Trust ta wallafa.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta tura jami'ai yankunan da ake zargin miyagun 'yan fashin daji za su kai farmaki a jihar, Premium Times ta ruwaito hakan.
Majalisar jihar Nasarawa ta dakatar da mataimakin shugaban marasa rinjaye, Luka Zhekaba wanda aka fi sani da PDP-Obi 2 kan zarginsa da ake da daukar aikin bogi.
‘Yan Najeriya da dama sun koka akan yadda ayyukan ‘yan sanda suka koma ba ni gishiri in baka mando.Hakan yana nufin amsar makudan kudade don aiwatar da ayyukan.
Shugaban dakarun sojin kasa, COAS Faruk Yahaya ya ja kunnen cewa ba zai lamunci uziri daga kwamandojin da ke jagorantar dakarun soji ba a filin daga da yaki.
Kamar yadda rahotanni suka tabbatar yana shirin gina gidaje, wuraren ayyuka, makarantu da sauran su wadanda akalla mutum zai isa ko wanne cikin mintuna 15.
Hukumar kula da masallacin kasa na Abuja ta kaddamar da asusun neman taimakon kudin kula tare da cigaba da ayyukan masallacin, Daily Trust ta ruwaito hakan.
Tun bayan nasarar lashe zaben shugabancin kasa da Muhammadu Buhari ya yi a 2015, ya ziyarci jihohi 21 daga cikin 36 na kasar nan domin aiki,The Nation ta sanar.
Sanannen malamin addinin Islama mazaunin Kaduna, ya kara tabbatar wa da jama'a cewa a koda yasuhe yana samun damar tattaunawa da 'yan fashin dajin arewaci.
Aisha Khalid
Samu kari