Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani bidiyo ya bayyana wanda ke nuna lokacin da shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Abdulrasheed Bawa ya fadi.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya sha alwashin tarkata gwamnonin jihohin Oyo, Bauchi da na Enugu zuwa jam'iyya mai mulki bayan komawa.
Femi Fani Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama, ya sauya sheka inda ya koma jam'iyyar APC. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya karbe shi a Aso Rock.
Majalisar jihar Kano ta amince wa gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya karbo bashin N4 biliyan da ya ke nema domin kammala ayyukan wutar lantarki.
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta bayyana cewa ita ke da alhakin sakin ma jama'ar kauye Buhari da ke karamar hukumar Yunusari ta jihar Yobe bama-bamai ta sama.
Wani gagrumin dan fashin daji da ke daga cikin kungiyar da ta kware wurin addabar jama'ar jihar Kaduna, ya sheka lahira bayan an bindige shi a musayar wuta.
Mai fafutuka Aisha Yesufu ta je kafar sada zaumuntar zamani inda ta wallafa hotunan dan ta cikinta da ya kammala karatu a jami'ar Turai, Daily Trust ta ruwaito.
Hukumar makarantar FGC Sokoto ta musanta labarin da ya yi ta yawo akan ta rufe makarantar ne saboda matsalar tsaro,Daily Trust ta ruwaito hakan a wata takarda.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce a dawo dashi hanya idan an ga ya kauce. Daily Trust ta ruwaito cewa, Gwamnan ya bayyana hakan ne a tattaunawa.
Aisha Khalid
Samu kari