Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani mutumi dan Najeriya mai kayatacciyar adaidaita sahu, wacce ta sha bambam da sauran ya bar masu amfani da kafar sada zumuntar zamani cikin tsananin mamaki.
Wasu 'yan Najeriya da suka tsere daga Ukraine yayin da kasar Rasha ke tsaka da luguden wuta a kasar, za su iso Najeriya a ranar Juma'a. Za su taso daga Warsaw.
Bayan wani binciken sirri da hukumar tsaron farin kaya tayi, ta ce ta gano yadda mayakan ISWAP ke horar da masu kunar bakin wake yadda za su kai farmakin .
Babban sakataran kungiyar hadin kan musulunci (OIC), Hissein Brahim Taha,yayi jinjina bisa tallafi da Najeriya ta bawa kungiyar kula da walwalar ta Afghanistan.
Wasu miyagu da ake zargin yaran marigayi Terwase Akwaza da aka fi sani da Gana sun halaka mai karbar haraji da wasu mutum 3 a karamar hukumar Katsina-Ala,Benue.
'Yan ta'adda sun kai farmaki anguwan Nasarawan Burkullu dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara inda suka kashe mutum2,sun sace mutum 1 tare da jigata 3.
Kungiyar matan gwamnoni ta musanta wankar kafa takanas zuwa Dubai domin kai wa Aisha Buhari kek da Furanni. Kungiyar tacae ziyarar aiki suka je birnin Dubai.
Saratu Abubakar Zazzau wacce aka fi sani da Dakta Girema a shirin Kwana Casaa'in ta shawarci mata masu son shiga fim da kada su shiga, ko su shiga da jagora.
Jaruma Rukayya Umar Santa wacce aka fi sani da Dawayya ta tamfatsa katon ginin gidan bene a cikin garin Kano. Ta wallafa bidiyon a shafinta na Instagram a jiya.
Aisha Khalid
Samu kari