Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
'Yan ta'adda sun gigita kauyen Matane, garin su sakataren gwamnatin jihar Niger, Alhemd Ibrahim Matane. Sun dinga kone shaguna, gidaje da kadarorin mutane.
Wata mata mai matukar kirki, mai suna Lavonda Wright Myer, ta jefa wani dalibin makarantar sakandare dake takawa da kafarsa na tsawon awanni kafin ya isa wurin.
A wani bidiyo da ya bayyana, an ga wata amarya dankareriya da ke kwasar rawa a tsakiyar filin aurensu duk da girman jikinta. Angonta ya saka kayan gargajiya.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed ya amince da nadin Alhaji Nuhu Ahmed wabi a matsayin sabon sarkin Jama'are, ya mika masa wasikar kama aiki ga sabon sarkin.
Wata kotun shari'a da ke zama a karamar hukumar Fagge ta jihar Kano ta aike matashi mai shekaru 25 mai suna Ibrahim Shehu kan mallakar sunki 39 na tabar wiwi.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja ta bayar da umarnin ga NDLEA kan ta bai wa Abba Kyari damar kula da lafiyarsa yayin da yake tsare a hannun hukumar.
Akwai yuwuwar yakin da ake fafatawa tsakanin Russia da Ukraine zai tsawaita karancin man fetur din a ake fuskanta fiye da makonni uku da suka wuce a Najeriya.
Kasar Rasha ta tarwatsa jirgin da yafi kowanne girma a duniya na kasar Ukraine - Antonov-225 jirgin saman Ukraine, wajen Kyiv a rana ta hudu da sojojin Moscow.
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i, ASUU, ta musanta rade-radin da ke yawo kan cewa suna bukatar sabuwar tiriliyan daya dagaa gwamnatin tarayya Najeriya.
Aisha Khalid
Samu kari