Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya kuma jigo a PDP, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya tafi ƙasar Nairobi, Kenya, domin halartar taron Nahiyar Africa ranar Asabar.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, yace sam ba shi da hannu a rikicin da ya yi awon gaba da shugaban majalisar dokokin jihar, har aka naɗa sabo a jihar Fitato.
Wasu mata masu zaman kansu sun yi taron dangi, sun lakadawa wata matar aure dukan kawo wuka yayin da tazo neman mijinta a dakin Otal a tashar motar jihar Oyo.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya kuma tsohon shigaban sanatoci, Pius Anyim, ya amsa kiran da ake masa, yace zai fito takarar shugaban ƙasa a 2023 dake tafe.
Rahoto daga kwalejin fasaha dake jihar Delta ya nuna cewa wata daliba dake karatun aikin jarida ta daba wa saurayinta wuka a hannu saboda ta gano yana hira.
Ministan tsaro na ƙasa, Bashir Magashi, yace ba hakanan kawai gwamnati zata fito ta aygana yan bindiga a matsyin yan ta'adda ba, wajibi da bi matakai kafin haka
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar Zamfara, ta bayyana cewa aƙalla matasa 172 ne suka samu taɓun kwakwalwa saboda shan kwayoyi a Zamfara
Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake kalubalantar gwamna Ganduje bisa yawan karɓi bashi a jihar
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake kai sabon hari ƙauyen Dangeza, karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, inda suka kashe mutum 5 suka jikkata wasu da dama.
Ahmad Yusuf
Samu kari