Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Wani kare, Gunther VI, da ya gaji dumbin dukiya ta biliyoyi ya ɗaga ɗaya daga cikin gidajen alfarman sa dake Amurka, zai siyar da shi kimanin miliyan N13m.
Gwarazan yan sanda a jihar Neja, sun samu nasarar damke wani babban limamin duba na manyan jagororin yan bindiga da suka addabi yankin Neja, Nasarawa da Abuja.
Wata mata yar kasuwa, Sadiya Abubakar, ta garzaya gaban kotu domin ta shiga tsakaninta da tsohon saurayinta, wanda tace ya farmaketa kan ta nemi ya bata kudinta
Jirgin yakin rundunar sojin sama (NAF), na Operation Haɗin Kai, ya yi ruwan bama -bamai kan masu karɓan haraji a hannun mutane a wasu kauyukan jihar Borno.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa zata cigaba da sauraron hukumomin tsaro domin jin halin da ake ciki biyo bayan harin da aka kai hanyar Abuja-Kaduna.
Jam'iyyar APGA ta kasa ta bayyana gaskiyar rahoton dake yawo cewa gwamnan jahar Anambra, Willie Obiano, da Farfesa Soludo zasu sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana jin daɗins a kudirin da matan shugabannin Afirka suka sa gaba na samar da zaman lafiya da kawo cigaba nahiyar Afirka.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun farmaki kauyen Barawa dake cikin yankunan jihar Katsina ranar Lahadi, inda suka hallaka aƙalla mutum 4.
Mun tattaro muku jerin masu horar wa 8 a fagen kwallon kafa da suka rasa aikinsu da kungiyoyin da suke jagoranta, yayin da Ronaldo ke taka leda a karkashin su.
Ahmad Yusuf
Samu kari