Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Mambobin majalisar dattawan tarayyan Najeriya dun shiga ganawar sirri yau Talata, biyo bayan ƙin amincewar shugaban ƙasa Buhari da garambawul ɗin dokokin zaɓe.
Sufetan janar na rundunar yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Alkali Baba, ya bada umarnin bincike kan jami'an yan sandan dake da hannu a kwatarwa matasa Bitcoin.
Fadar shugaban ƙasa ta maida martani kan sukar mutane da kuma na jam'iyyar PDP kan zuwa Buhari Legas a lokacin da yan bindiga suka kashe mutane da dama a Sokoto
Kwalejin fasaha dake Ibadan babban birnin jihar Oyo ta tabbatar da cewa wasu yan fashi sun kai hari jerin gidajen malaman makarantar ranar Litinin da safe.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da irin matakan da ta ɗauka domin fara shirin tarban babban taronta na ƙasa wanda shirya gudanarwa a watan Fabrairun 2022.
Awanni 24 kacal bayan hallaka wasu mutum 38 a faɗin jihar Kaduna, wasu tsagerun yan bindiga sun bindige wani basarake a karamar hukumar Giwa dake jihar Kaduna
Wani.magidanci ya shaida wa kotu irin rashin mutuncin da matarsa ta biyu ke tafka masa, har takai ga barazanar hallaka uwar gida da yayanta guda hudu a Legas
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta zargin shugaban yan shi'a na ƙasa, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya yi cewa hukumar ta wawuri wasu kudi da suke mallakinsa.
Jami'an hikumar yan sanda na sashin bincike kan mayan laifuka sun yi awon gaba da vasarake a jihar Delta, bisa zarginsa da shiga badakalar filaye a yankin sa.
Ahmad Yusuf
Samu kari