Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Gawurtaccen ɗan bindiga wanda ya addabi jihar Zamfara, Bello Turji, ya nemi ɓangaren gwamnati su yi sulhu domin kawo karshen zubar da jinin mutane a yankin.
Jami'an yan sanda sun tsare wata mata a jihar Legas, bisa zargin ta kashe wani karamin jariri da horon yunwa saboda bashin da take bin mahaifiyarsa yar aiki.
Wasu miyagun yan bindiga da ake tsammanin masu satar mutane ne sun yi awon gaba da jami'in hukumar tsaro DSS, kuma sun kashe ɗan bijilanti guda ɗaya a Abuja.
Jami'an hukumar kula da shige da fice ta ƙasa (MCS) sun samu nasarar kama wata babbar kwnatena maƙareda makamai a Legas bayan mai ita yace talabijin na kallo ne
Tsohon ministan kwadugo a tarayyan Najeriya, Alhaji Hussaini Akwanga, ya rasu bayan fama da rashin lafiya, yana da shekaru 77 a duniya, ya fito daga Nasarawa.
Da yake jawabi a wurin tarban manyan jiga-jigan PDP da suka sauya sheka, Gwamna. Ben Ayade na jihar Cross Riba, ya bayyana cewa jiharsa ta zama ta APC mai mulki
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, ya yi hasashen cewa matukar baa shawo kan matsalar tsaro ba, zaɓen 2023 ba zai yuwu ba.
Sanata Orji Kalu ya yi kira ga masu ruwa da tsaki wajen jagorancin jam'iyyar APC ta ƙasa su ɗage gangamin taron jam'iyya da aka shirya gudanarwa a Fabrairu.
Jami'an yan sanda na bangaren yaki da garkuwa da mutane reshen jihar Ebonyi sun samu nasarar hallaka wani jagoran yan bindiga dake garkuwa da mutane a jihar.
Ahmad Yusuf
Samu kari