Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Ministan sadarwa da tattalin arzikin dijital, Sheikh Isa Ali Pantami, yace yan bindiga na ribatar wuraren dake da faɗi wajen kaddamar da yawan hare-hare a arewa
Kungiyoyi daban-daban na mata da shahararrun jaruman Nollywood sun gudanar da tattaki na musamman domin nuna goyon bayan takarar gwamna Bello a zaɓen 2023.
Mazajen sojojin Najeriya sun ragargaji mayakan kungiyar ta'addancin ISWAP a jihar Neja dake arewacin Najeriya, sun tura tulin yan ta'dda lahira yayin harin.
Jam'iyyar APC mai mulkin jihar Edo ta samu gagarumin koma baya yayin da ɗaruruwan mambobinta suka sauya sheka zuwa APC saboda wasu dalilai a mazaɓar Ovia .
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya karbi bakuncin sabbin mambobin PDP waɗan da suka fice daga APC kuma suka miƙa kyautar hedkwatar su ga gwamnan jihar
Wani magidanci ya gayyaci budurwarsa dake jihar Legas, ta kawo masa ziyara har jihar Ondo, amma ya lakaɗa mata dukan tsiya kuma ya shake ta har ta mutu a Ondo
Shugaban yan asalin ƙasa Najeriya dake zaune a kasar Japan, Chief Nnaji, ya tabbatar da zai tdaya takarar kujerar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Ƙungiyar kwadugo ta ƙasa, NLC, ta sanar da janye zanga-zangar da ta shirya gudanarwa a faɗin Najeriya domin nuna adawa da shirin gwamnati na zare tallafin mai
Tsohuwar Sakataren gwamnatin jihar Legas a zangon mulkin 2007 zuwa 2011, Gimbiya Adeniran-Ogunsanya, ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da gajeren rashin lafiy
Ahmad Yusuf
Samu kari