Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Ministan sadarwa da tattalin arzikin dijital, Sheikh Isa Ali Pantami, ya bayyana illa da masifun da al'umma ka iya shiga matukar ana taba hakkin yara kanana.
Hukumar yan sanda reshen jihar Jigawa dake arewa maso yammacin Najeriya, ta ce yan bindiga sun kashe yan sanda biyu, kuma sum sace wani sanannen mutumi a Kwalam
Wasu tsagerun yan bindiga sun faramaki wani kauyen a juhar Ondo, inda suka bude wa wasu mutum biyu wuta waɗan da ke aiki a gidan mai, sun mutu nan take a harin.
Jam'iyyar APC ta maida martani yayin da dubbannin mambobinta a jihar Gombe suka fice daga cikin jam'iyya, kuma suka tabbatar da komawarsu jam'iyyar hamayya PDP
Shugaban makarantar su Haneefa, ɗaliba yar shekara t da ya kashe, ya bayyana yadda suka yi fira da yarinyar har lokacin da ya bata guba ta sha kuma ta mutu.
Rahoton da muke samu yanzun nan ya nuna cewa mayakan kungiyar yan ta'adda, Boko Haram, ta sake kai hari yankin karamar hukumar Chibok a jihar Borno ran Alhamis.
Wasu mutum 50 da suka aikata laifuka kala daban-daban a jihar Benuwai, sun samu yafiya daga gwamna Ortom, wani mutum daya kuma an rage masa yawan zamansa a Yari
Wasu tsagerun masu kwarmatawa yan ta'addan yan bindiga bayanai sun shiga hannu a wani ƙauye dake Abuja, eanda ya haɗa iyaka da jihar Neja a Arewa ta tsakiya.
Shugaban hukumar zabe ya bayyana cewa matsalar tsaro dake ƙara cin ƙasuwa a Najeriya shi ne babbar barazanar da zata iya kawo cikas a zaben 2023 dake tafe.
Ahmad Yusuf
Samu kari