Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Idan ajalin mutum ya yi to a ko ina ya tsinci kansa sai ya amsa kiran Allah, wani ɗan sanda ya rasa rayuwarsa bayan gama tika rawa a wurin jana'izar kakarsa.
Hukumar yan sanda reshen jigar Kaduna, ta jero dumbin nasarorin da ta samu a faɗin jihar Kaduna cikin watan Janairu zuwa Watan Maris da muke ciki a yanzun.
Jam'iyyar All Progressive Congress APC ta fitar da jadawalin yankin da kowane ofis zai fito yayin da take cigaba da shirye-shiryen babban taro na ƙasa ranar 26.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta zabi ranar 23 ga watan Maris domin fara sauraron bukatar FG na mika Kyari ga kasar Amurka.
Babbar Kotun jahar Kano dake dauraron karar kisan Hanifa Abubakar ta fara shirin yanke hukunci kan wanda ake zargi shugaban makaranta, Abdulmalik Tanko, a yau.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC tace har yanzun lavari kawai take ji amma ba ta samu kwafin sahihiyar takardan hukuncin da Kotu ta yanke ba kan gwamna
Wani rikici da ya barke tsakanin yan bindiga a yankin karamar hukumar Fasakari dake jihar Katsina ya sa jagoran tawagar ya sa bindiga ya harbe yaronsa har Lahir
Yan sanda tare da haɗin guiwar sojojin Najeriya da yan Bijilanti sun samu nasarar dakile harin yan bindiga a kauyen Barawa dake karamar hukumar Batagarawa.
Wasu jagororin jam'iyyar PDP a ƙaramar hukumar Rano ta jihar Kano, sun miƙa takardun aje mukamansu daban-daban da nufin bin sawun Sanata Kwankwaso zuwa NNPP.
Ahmad Yusuf
Samu kari