Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya musanta jita-jutar da ake yayatawa xewa yana shirin sake koma wa tsohuwar jam'iyyarsa APC da ya bari a baya.
Gwamnan jahar Borno, Babagana Umaru Zulum, ya ce idan Allah ya so za'a maida magidanta 500 gidajensu a Malam Fatori, kuma kowanen su a bashi N100,000 ya ja jali
Kwamitin da aka kafa domin aiki kan tsarin rarraba mukaman APC ya mika rahotonsa ga shugaban kwamitin rikon kwarya na APC ta kasa, gwamna Yahaya Bello, a Abuja.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya shawarci wasu shugabannin PDP a jihar Edo su fice daga jam'iyya matukar ba su goyon bayan jagorancinsa a jihar baki ɗaya.
Rundunar sojojin Najweiya tace dakaraun OPHK sun samu nasarar dakile mummunan harin yan ta'addan ISWAP a garin Damasak, karamar hukumar Mobbar a jihaf Borno.
Jarumin masana'antar shirya fina-finan hausa Kannywood, Ahmad Lawan, ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar mamba a majalisar dokokin jihar Katsina a zaben 2023
Gwamnan jahar Benuwai dake arewacin Najeriya, Samuel Ortom, ya tabbatar da kudirinsa natunbude sanata mai ci, tare da maye gurbinsa a babban zaben 2023 dake taf
Yayin da matsalar yan bindiga masu satar mutane ke ciwa mutane tuwo a kwarya, wasu matasa sun halaka mutum biyu da ke zargin su na garkuwa da mutane a Filato.
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bayyana dumbin nasarorin da ta samu cikin watanni biyu da suka shuɗe, sun kama yan ta'adda, masu garkuwa da sauran su a faɗin k
Ahmad Yusuf
Samu kari