Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Ɗaya daga cikin waɗan da aka gurfanar tare da babban mai garkuwa da mutane, Evas ya yi amai ya lashe, ya dawo daga baya ya amsa tuhumar da ake masa a Kotu.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya gargaɗi takwarorinsa na APC kan kalaman da wasu ke amfani da du game da rikicin shugabancin jam'iyyar APC dake faruwa
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi gaba kuma ta dawo baya, tace har yanzun gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ne shugaban dake jagorantar kwamitin riko.
Shugaban babbar jam'iyyar hamayya ta kasa PDP, Ayu ya ce jam'iyyar ba zata yi sagegeduwar barin gwamna Obaseki na Edo ya kubce mata ba, zata sasanta rikicinta.
Gwamna Mala Buni na jihar Yobe, Antoni Janar na ƙasa, Abubakar Malami da kuma gwamnan babban bankin Najeriya za su gana da shugaban ƙasa Buhari a can Landan.
Dakarun sojoji sun yi yunkurin farmakan wasu fulani da suka kyalla ido suka gani baƙin fuska a kasuwar Kidenda dake Kaduna, sai dai lamarin ya yi ajalin wasu 2.
Wata motar Bas mai ɗaukar mutum 18 dake zabga gudu a kan titi ta kama da wuta ba zato babu tsammani, mutanen ciki sun samu nasarar tsira amma kaya sun kone.
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya yaba wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari bisa kulawa da nuna damuwa da jam'iyar APC.
Wani mummunan hatsari da ya auku a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan kusa da ma'akatar ivada ta MFM ya lakume rayukan adadin mutane mai yawa da ba'a sani ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari