Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Sanatan Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Uba Dani, ya gargzaya Sakatariyar APC ta jihar Kaduna ya sanar da su shirinsa na neman gwamna.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, wanda a baya ya ce gwamnan yahoo-yahoo ne kaɗai yake goyon bayan Buni, ya ce har yau gwamnan Yobe ne shugaban jam'iyya .
Rikici na kara ƙamari a jihar Akwa Ibom tun bayan da gwamnan ya bayyana wanda yake son ya gaje shi a 2023, wasu mutum 2 daga cikin kwamishinoni sun aje aiki.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya ce sam babu ta inda shugaban ƙasa muhammadu Buhari bai kunyata yan Najeriya ba dan haka ya aje kawai ya kama gabansa.
Ɗiyar jagoran jam'iyyar APC na ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ta ce mahaifinta ya fi kowa dacewa ya gaji kujerar shugaban ƙasa a babban zabe.
Gwamnan jihar Anambra, ya sanar da rushe baki ɗaya naɗe-naɗen siyasa na gwamnatinsa ya yin da yake shirin mika ragamar mulki ga sabuwar gwamnati a watan Maris.
Gwamnan jihar Ribas ya ɗauki zafi game da rikicin dake tsakanins ada gwamnan jihar Edo, ga kira shi da manyan kalamai ma su zafi ya baiwa Oshiomhole hakuri.
Legit.ng Hausa ta yi tattaki a wannan makon zuwa babbar kasuwar jihar Legas domin jin ta bakin yan kasuwa kan farashin kayayyakin masarufi a halin da ake ciki.
A makon da ya shuɗe, yan ta'addan sun aikata barna masu muni na kashe 'yan Najeriya da suka haɗa da, sojoji, da yan sanda da yan bijilanti akalla mutum 103.
Ahmad Yusuf
Samu kari