Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Jaruma Maryam Yahaya ta masana'aɓtar fina-Finan Hausa ta bayyana burikanta a rayuwa da kuma dalilin da yasa aka daina ganinta a Kannywood bayan ta samu lafiya.
Wani jagoran tawagar yan bindiga da ya haɗu da fushin sojojin Najeriya ya fara yi wa jama'ar ƙauye barazanar kaddamar da harin ta'addanci domin ɗaukar fansa.
Mambobin majalisar wakilan tarayyan Najeriya sun amince da kudirin takarar shugaban ƙasa na jagoran APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023 dake tafe.
Tsohon gwamnan jigar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya yi kunnen uwar shegu da tsarin yanki yaɓki, ya lale miliyan N20m ya siya fam na takarar shugaban APC na kasa.
Mambobin majalisar dattawa na jam'iyyar APC karkashin jagorancin shugaban su sanata Ahmad Lawan, sun tabbatar da goyon bayan su ga takarar Bola Ahmed Tinubu.
Yan bindiga sun mamayi jami'an tsaron gidan gyaran hali da safiyar nan, sun hakala aƙalla mutum biyu a garin Okigwe dake cikin jihar Imo a kudancin Najeriya.
Wani mafarauci a jihar Enugu ya bindige tsohon shugaban APC na wata gunduma, a cewarsa ya yi tsammanin wata dabba ce daga nesa shiyasa ya sakar mata alburushi.
Tsohon mataimakin gwamnann jihar Adamawa, Sa'id Tahir, ya tabbatar da ficewarsa daga jam'iyyar APC ranar Talata a Yola, ya koma jam'iyyar NNPP mai kayan marmari
Jam'iyyar APC reshen jigar Edo ta sanar da cewa yan majalisu 14 da suka cigab da zama a jam'iyyar duk da dauya shekara gwamna za su samu tikitin takara a 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari