Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Ɗiyar Chief MKO Abiola da aka naɗa darakta Janar na kungiyar yaƙin neman zaɓen gwamna Yahaya Bello, Hafsat Abiola, ta ce ta gano Bello ne zai iya gyara Najeriya
Yayin da ake gab da fara Azumin watan Ramadan na wannna shekarar, mun. tara musu wadu abubuwa da ya dace ku sani game da watan mai daraja a Addinin Musulunci.
Yayin da ake shirin fara azumin watan Ramadana, yan bindiga sun kai hari ƙauyuka hudu a ƙaramar hukumar Anka ta jihar Zamfara, sun kashe akalla mutum 17 a harin
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba zuwa yanzun sun kai hari gidan kwamishinan Kwadugo na jihar Imo da safiyar Jumu'a, sun lalata gidan da abun fashewa.
Wata yar asalin jigar Abia, Angela Johnson, ta bayyana shiga takarar kujerar shugabam ƙasan Najeriya a hukumance ranar Alhamis a Umuahia karƙashin inuwar AFGA.
Mazauna yankin Shanono a Anguwar Rigasa dake ƙaramar hukumar Igabi a Kaduna sun sake gano wani abun fashewa da aka aje a yankin su ranar Jumu'an nan ta yau.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya shirya sanar da kudirinsa na neman kujerar shugaban ƙasa a zaben 2023 a ranar 2 ga watan Afrilu 2022, wacce ta kama Asabar.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan tsaro, Sanata Kwankwaso, ya bayyana damuwarsa a game da abubuwan dake faruwa na ta'addanci a birnin tarayya Abuja
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Gombe da yan uwansa duka tunɓuke daga kan muƙamin, Honorabul Ƙurba, ya tabbatar da murabus d'insa daga APC nan take.
Ahmad Yusuf
Samu kari