Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Wani shugaban matasan jam'iyyar APC da kumwa wani abokinsa kuma mamba a jam'iyyar dun rasa ryuwarsu a wani hatsari da ya rutsa da su a kusa da tashar mota.
Sabon shugaban jam'iyyar APC, Sanata Abdullahi Adamu, ya lashi takobin jagorantar APC ta samu nasara a 2023, ta cigaba da mulki har bayan babban zaɓen dake tafe
Yayin da kowace jam'iyyar diyasa ke faɗi tashin ganin ta kai gaci a babban zaɓen 2023 ɗake tafe, wani babban jigon PDP a Osun ya yi murabus ɗaga kasancewa mamba
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya tafi kasar UAE bayan kammala taronajalisar zartarwa na jiharsa, ya bar mulki hannun mataimakinsa Gawuna.
Yayin da suke kokarin tseratar da rayuwarsu daga harin yan bindiga a jihar Neja, akalla mutum 20 da suka haɗa da mata da kananan yara sun nutse a wani tafki.
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta ƙasa mai barin gado, Gwamna Mala Buni na jihar Yobe, ya damƙa ragamar jagoranci a hannun sabon shugaba, Adamu
Sabon shugaban jam'iyyar All Progressive Congress APC ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya isa Sakatariyar jam'iyyar ta ƙasa kuma ya samu kyakkyawar tarba .
Yayin da watan Azumin Ramadan ke gab da shigowa, akwai wasu manyan hanyoyi na musamman da muka tattara domin su taimaka wajen shirya wa watan mai Alfarma .
Wasu yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari wurin binciken ababen hawa na yan sanda a Daura jihar Katsina, sun kashe jami'in ɗan sanda guda ɗaya yayin harin.
Ahmad Yusuf
Samu kari